A & S Properties Kano

Call Directions Website

A & S Properties Kano A and S properties kano Will Always Ready to serve you better.

RC: 3541677

You can send us messages through the following channels:-

Email: [email protected]

Call or WhatsApp: 07038276756

Tik Tok: A & S properties Kano

KAI JAMAA wannan Gidan fa 270k muka Bada shi Haya a 2024  Amma kun San cewa gidajen 600k a yanzu basa kaishi Kyau da GIR...
17/10/2026

KAI JAMAA

wannan Gidan fa 270k muka Bada shi Haya a 2024 Amma kun San cewa gidajen 600k a yanzu basa kaishi Kyau da GIRMA???

Muna Kira da Masu Gidajen Haya suyiwa Allah suyiwa soyyyar maaiki S.A.W su sauke farashin Gidajen Haya.

wallahi tsadar tayi yawa, Babu dadii ko kadan.

Don Allah a sauke farashin Gidajen Haya ko jamaa zasu samu saukin Kara Aure Inda su Kuma Samari zasu samu damar yin Auren Fari.

Don Allah mu saukaka.

Zan baku misali da ni kaina a matsayin dillalin Gidajen SAYARWA da na Haya, A sati uku da ya wuce akwai Wanda ya sayi Gida a wajena, sai Yace Malam Abdullahi don Allah kayiwa gidannnan kudin Haya sai nace Masa zamu Iya karbar 450k ko 500k highest 550k duk shekara, Sai Yace aa Saka shi A 700k sai nayi shiru domin nasan shi baisan darajar Haya a Unguwar bane, saboda shi Yana babbar unguwa ne kaga kila yayi comparing da Unguwar sa ne, wallahi cikin hikima sai da na bashi shawara aka dawo dashi 600k, da yake mutumin kirki ne Mai mutunci da karamci ya yarda Yace babu komai Allah ya saukaka mana, kwatsam sai ga Mai kamawa Yana matukar son Gidan Amma Yace abinda zai Iya biya cikin sauki duk shekara shine 550k, wallahi da na kirashi nace Masa a duba matsin Rayuwa da Ake ciki wallahi sai ya yarda Yace babu komai a karba.

Tabbas, mutumin kirki ne, Allah yasaka Masa da alkhairi. yakaro Irin su a cikin alumma

Naku Abdullahi Garba 07038276756

17/10/2026

GIDAN HAYA

👉3 BEDROOM
👉2 TOILET
👉1 KITCHEN
👉RENT 400K
👉AGENT FEE 70K
👉LOCATION GAIDA TSAKUWA LAYIN AYCOS

CONTACT 07038276756

16/10/2026

GIDAN SAYARWA

3 bedrooms
kitchen
2 toilet
1 car parking space
well water

PRICE: 8.5M ZAA ZAUNA

LOCATION: GAIDA GONAR SOJA, LAYIN MASALLACIN JUMAA, KANO

CONTACT 07038276756

AKWAI EASY BUY A WANNAN GIDAN IN SHA ALLAH, GA MAI BUKATAR HAKAN



CONTACT 07038276756

15/10/2026

I DON'T WANT TO BUY LAND BECAUSE OF SCAM AND FAKE LAND DOCUMENTS.
‎
‎Your fear is understandable but the solution is not to avoid real estate, it’s to invest the right way.
‎
‎Fake land and bad documentation happen when people:
‎
‎Don’t verify properly
‎Rush into cheap deals
‎Deal with untrusted agents
‎
‎But smart investors do things differently by trusted processes.
‎
‎1. Verification removes risk
‎Every genuine land can be verified through:
‎
‎Survey plan checks
‎Title document confirmation (C of O, Deed of Assignment, etc.)
‎Government land registry
‎
‎2. Documentation is your protection
‎When your documents are complete and authentic, your land is legally yours—no stories, no stress.
‎
‎3. The right company changes everything
‎Working with a trusted real estate consultant like myself means:
‎
‎Proper due diligence
‎Transparent process
‎Peace of mind
‎
‎People don’t lose money in real estate because land is fake, they lose money because they skip due diligence. With the right guidance, real estate is one of the safest investments you can make.
‎
‎While others are afraid of "what if it’s fake," smart investors are asking "who can guide me safely?" That’s the difference between fear and wealth.
‎
‎Slide to my DM now let's close those deals

☎️ 07038276756

Thank you
‎

15/10/2026

****🚨DA DUMI DUMIN SA🚨*****

***KWASHA KWASHA *******

👉GIDAN NASIYARWA
👉3 BEDROOM
👉1 PARLOR
👉2 TOILET
👉1 KITCHEN
👉PRICE 5.8M NEGOTIABLE
👉 LOCATION:-GAIDA YANKUSA JIDDA ONE YANA KUSA DA T**I SOSAI

CONTACT 07038276756

New House 🏠 for rent 4 bedroom 1 parlor 1 kitchen 3 toilet 🚻 Parking space 1car Borehole water 💧 Rent fee 2millions Agen...
15/10/2026

New House 🏠 for rent

4 bedroom

1 parlor

1 kitchen

3 toilet 🚻

Parking space 1car

Borehole water 💧

Rent fee 2millions

Agency 250k

Location kuntau old airport

Inspection fee 5k

CONTACT 07038276756

15/10/2026

House for rent

3 bedroom
3 toilet
1 parlour
1 kitchen
Space parking
Well water

Location ring road na rijiyar zaki

Rent fee 500k
Agency 100 k

Inspection 5k

CONTACT 07038276756

15/10/2026

HOUSE FOR RENT

3 bedrooms
parlour
2 toilet
kitchen
well water

Rent fee 600k
agent fee 70k

LOCATION: Yankusa kusa da t**i

CONTACT 07038276756

15/10/2026

House for rent
At kuntau junction
2 bedroom
1 parlor
RENT FEE 370K HAR AGENT FEE
Inspection 5k

CONTACT 07038276756

15/10/2026

Govt Layout Plot For Sale

Size: 75X50ft

Location: Kwa Airforce Along Katsina Rd kano

53 Plot Available

From plot number 3501 to 4231

Price: 1.5M each

contact 07038276756

Address

Sharada Phase 3 Kwanar Ganduje Opposite Rufaida Yoghurt Kano
Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2347038276756

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A & S Properties Kano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share