14/09/2026
๐จ KADA KA SAYAR DA FILINKA DOMIN KA SAYI SHARESโฆ HAR SAI KA KALLI WANNAN! ๐๐
A yanzu mutane da yawa suna magana game da Stock Market da Dangote IPO, kuma wasu ma suna tunanin sayar da wasu daga cikin kadarorinsu domin su samu kuษin shiga kasuwar hannayen jari.
Amma tambayar ita ce:
๐ค Shin ya dace ka sayar da gida, gona ko fili domin ka sayi shares?
๐ค Mene ne ya kamata ka sani kafin ka saka irin wannan kuษi?
๐ค Shin damar samun riba tana nufin ka saka duk abin da ka mallaka?
A wannan hira ta musamman da CEOs na Jaasgo Real Estate Solutions, mun tattauna yadda mutum zai iya fahimtar Stock Market, IPO, haษarin investing, diversification, da kuma abubuwan da ya kamata investor ya kula da su kafin ya yanke babban hukunci.
โ ๏ธ Investment ba FOMO ba ne.
โ ๏ธ Kada ka saka abin da ba za ka iya jure rasa ko rage darajarsa ba.
โ ๏ธ Ka fahimci investment ษinka kafin ka saka kuษinka.
๐ฅ Wannan short video teaser ne kawai. Kalli FULL VIDEO domin jin cikakkiyar tattaunawar.
Jaasgo Real Estate Solutions โ Building Assets. Building Wealth.
๐ Ka kalli full video, sannan ka faษa mana: Shin za ka sayar da property domin ka sayi shares?