Sadaukin Kaita

Sadaukin Kaita ๐——๐—ฎ๐—ป ๐—”๐—บ๐—ฎ๐—ป๐—ฎ๐—ฟ ๐—ฆ๐—ฎ๐—ฟ๐—ธ๐—ถ๐—ป ๐—ž๐—ฎ๐˜๐˜€๐—ถ๐—ป๐—ฎ
๐—–๐—˜๐—ข ๐— ๐—ฎ๐—ถ๐˜„๐—ฎ๐—ฑ๐—ฎ ๐—š๐—น๐—ผ๐—ฏ๐—ฎ๐—น ๐—–๐—ผ๐—ป๐—ฐ๐—ฒ๐—ฝ๐˜๐˜€ ๐—Ÿ๐˜๐—ฑ ๐—–๐—ต๐—ฎ๐—ถ๐—ฟ๐—บ๐—ฎ๐—ป ๐—›๐—ฎ๐—ฟ๐˜‚๐—ป๐—ฎ ๐— ๐—ฎ๐—ถ๐˜„๐—ฎ๐—ฑ๐—ฎ ๐—–๐—ผ๐—บ๐—บ๐˜‚๐—ป๐—ถ๐˜๐˜† ๐—™๐—ผ๐˜‚๐—ป๐—ฑ๐—ฎ๐˜๐—ถ๐—ผ๐—ป.
(1)

โ€ŽA Rana ta biyu a cigaba da rarraba tallafin Littattafai ga daliban dake karatu a wasu makarantun primary, Secondary, da...
14/10/2026

โ€ŽA Rana ta biyu a cigaba da rarraba tallafin Littattafai ga daliban dake karatu a wasu makarantun primary, Secondary, da kuma Community Schools dake cikin kwaryar katsina.
โ€Ž
โ€ŽWannan na daya daga cikin dalilin mu na assasa Gidan Amana Akida domin shiga rayuwar talaka, da masu karamin karfi wajen ganin mun tallafama masu.
โ€Ž
โ€ŽAllah yabamu ikon yin fiye da haka

โ€ŽAlhamdulillah a yunkurin mu wajen ganin mun taimaka ma bangaren ilimi tun daga matakin farko har zuwa sama a jihar mu t...
13/10/2026

โ€ŽAlhamdulillah a yunkurin mu wajen ganin mun taimaka ma bangaren ilimi tun daga matakin farko har zuwa sama a jihar mu ta Katsina.

A yau mun kaddamar da raba Litattafai ga dalibai sama da 3,000 dake karatu a wasu makarantun primary, Secondary, da kuma Community Schools dake cikin kwaryar katsina.
โ€Ž
โ€ŽWannan na daya daga cikin dalilin mu na na assasa Gidan Amana Akida domin shiga rayuwar talaka, da masu karamin karfi wajen ganin mun tallafama masu.
โ€Ž
โ€ŽAllah yabamu ikon yin fiye da haka

09/10/2026

Duk Dalibin da yasan bai daya daga cikin waษ—annan makarantun:
FCE, HUK Poly, UMYUK ko yaga Sunanshi a list ba za'a tantance shi ba

โ€ŽSalam wadannan sune sunayen ษ—aliban da s**a cike tallafin karatu (Scholarship) kimanin ษ—alibai (659) daga kananan hukum...
09/10/2026

โ€ŽSalam wadannan sune sunayen ษ—aliban da s**a cike tallafin karatu (Scholarship) kimanin ษ—alibai (659) daga kananan hukumomin Safana, batsari da Dan Musa dake a jihar Katsina waษ—anda ke karatu a makarantun. Hassan Usman Katsina Polytechnic, Umar Musa Yar'adua University, da kuma Federal College of Education FCE Katsina
โ€Ž
โ€ŽZa a fara tantance ษ—aliban da sunayen su s**a fito a Ranar Asabar 17 da Lahadi 18 ga watan Oktoba 2026
โ€Ž
โ€ŽDa misalin karfe 10:00 na safe zuwa ฦ™arfe 3:00 na Yamma a kowace rana.
โ€Ž
โ€ŽWuri: White House opp. Danmasani primary school dake gidan dawa Katsina.
โ€Ž
โ€ŽDaliban za suzo da original Admission letter da kuma original indigene letter domin tantancewa
โ€Ž
โ€ŽAllah yabamu Nasara

Yan uwan mu, Abokan mu, yan Jahar mu, mutanen Batsari/Safana/Danmusa ku Garzaya cikin wanan link din a kasa, dan shiga c...
05/10/2026

Yan uwan mu, Abokan mu, yan Jahar mu, mutanen Batsari/Safana/Danmusa ku Garzaya cikin wanan link din a kasa, dan shiga cikin tsarin tagomashin tallafi na Haruna Maiwada community Foundation.

Dalibai daga Hassan Usman Katsina polytechnic, FCE Katsina da UMYUK, Kadai zasu yi applying.

https://maiwadaglobal.com/forms/scholarship-batsarisafanadanmusa

25/09/2026

A yunkurin mu na Fadada ayyukan raya Jihar mu a Katsina Zone, wanann karon zamu Fada Garin Safana, Batsari da Dan Musa. Inda zamu Zakullo Daliban wanann yankunan da ke karatu a Katsina Polytechnic, FCE katsina da Kuma Jamiโ€™ar Umaru Musa Yar'adua. Dan basu Tallafin scholarship akan karatun da suke yi.

Zamu fitar da jadawalin yanda mutanen wanann yanki zasu nemi wanann scholarship nan ba da dadewa ba insha Allah.

25/09/2026

Mu Katsina gidan mu ce, duk wani ษ—a na kwarai zaiyi koyi da Abinda mahaifin shi ke yi wanda har zai ce mashi Allah san barka wannan yabo da shaida da baban mu mai martaba sarkin Katsina yayi mamu a matsayin waษ—anda ke kawo cigaba a fadin jihar Katsina ko shakka babu yakara mamu kwarin gwiwa.

Muna kara gode ma Allah Ubangiji da yabamu wannan dama Allah yabamu ikon yin fiye da haka.

โ€ŽAlhamdulillahi a yau Alhamis na karbi gagarumar lambar girmamawa daga masarautar mai martaba sarkin Katsina Alhaji Dr. ...
24/09/2026

โ€ŽAlhamdulillahi a yau Alhamis na karbi gagarumar lambar girmamawa daga masarautar mai martaba sarkin Katsina Alhaji Dr. Abdulmumini Kabir Usman wannan lambar yabo babban abun farin ciki ne da Alfahari a gare ni
โ€Ž
โ€ŽA madadina, iyali na, yan uwa, Abokan arziฦ™i da kuma ษ—aukacin Al'ummar Gidan Amana Akida muna mika sakon godiya da jin-jina ga baban mu mai martaba sarkin Katsina akan wannan yabo da shaida da yayi mamu ta taimakon Al'ummar jihar Katsina.

โ€ŽAllah Ubangiji ya kara bamu damammakin da zamu cigaba taimakon Al'umma.

โ€ŽGidan Amana Akida tun daga farkon lamba har zuwa karshen lamba muna goyan bayan Imamun namu Malam Dikko Umar Radda ya K...
13/09/2026

โ€ŽGidan Amana Akida tun daga farkon lamba har zuwa karshen lamba muna goyan bayan Imamun namu Malam Dikko Umar Radda ya Kara mai-maitawa a Karo na biyu domin ya ida cika muradin shi na kawo cigaba a jihar mu ta katsina.
โ€Ž
โ€ŽGidan Amana Akida na daga cikin kungiyoyin s**a halarci taron gangamin gamayyar kungiyoyi 4,000 suke goyan bayan Malam Dikko Radda (Coalition of political groups and Associations in katsina state)

Muna fatan Allah yabamu nasara Allah yakara kawo mamu zaman lafiya a jihar katsina da nijeriya baki daya.

katsinawa kuna ina!!!
10/09/2026

katsinawa kuna ina!!!

Address

Abuja
Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sadaukin Kaita posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share